Bayan da Malam Nata'ala ya garkame Laminu a
mari, akarshe dai ya samu damar ballen Marin ya
gudu, inda har yayi tunanin guduwa garinsu. Sai
dai hakar nasa bata cimma ruwa ba, domin
Malam Habu ya tsince shi a hanya ya kamo
hannunsa ya sake dawo dashi wajen Malam
Nata'ala, wanda hakan ya sake jefa Laminu a
cikin sabuwar Cakwakiya..
Download Video Here
No comments:
Post a Comment