Banner

Latest Updates



Friday, 8 December 2017

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 31


Hargitsi ya barke a gidan Malam Musa Tsohon Soja, bayan da likita ta tabbatar masa da cewa Hansatu bata da ciki,bayan daya kwashe tsawon watanni goma yana yi mata hidima. Sai dai kuma duk da jajayen idanuwan da Malam Musa ya zare mata akan ta fice ta bar masa gidansa, Hansatu taja daga tace ba inda zata je, zama ma yanzu ta fara. Shin yaya za a karke?

Download Video Here

No comments:

Post a Comment

Related Posts

TRENDING VIDEOS