Banner

Latest Updates



Thursday, 19 October 2017

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 24


Gwarama ta sarke a gidan Malam Musa tsohon Soja, bayan Baraka ta dafa wani farfesun kayan cikin da Malam Musa ya aikowa Hansatu a boye cikin sirri ba tare da sanin Baraka ba. Sai dai anyi kuskure domin dan aiken ya danka sakon a hannun Baraka wacce ita Kuma ta dafe shi tas.Farfesun da ya haifar da tashin tashinar da Malam Musa ya tsinci kansa a cikin tsaka mai wuya. Shin me ya
faru haka ?

Download Video Here

No comments:

Post a Comment

Related Posts

TRENDING VIDEOS