Banner

Latest Updates



Thursday, 5 October 2017

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 22


Idon Malam Musa ya rufe bayan da Hansatu tayi masa Papalolo da cikin tsumma, yayin da ya fara kasafta albashinsa inda ya fara tunanin siyan ragon suna ya tirke abinda ya tunzura Baraka ta faiyace masa gaskiyar al'amari game da cikin Hansatu, sai dai kuma hatsaniyata barke bayan faruwar haka.

Download Video Here

No comments:

Post a Comment

TRENDING VIDEOS