Bayan da Malam Tsalha ya nuna muradinsa na son auren Gimbiya, saita nuna masa rashin amincewarta, inda ta bayyana masa cewa a yanzu ba aure ne a gabanta ba, wannan dalili yasa Malam Tsalha ya tunzura, inda kai tsaye ya nufi wajen Maigari domin da zummar huro musu wutar da zata sanadin yi musu korar kare daga garin na Dadin Kowa.. Shin burinsa zai cika ?
Download Video Here
No comments:
Post a Comment