Banner

Latest Updates



Thursday, 21 September 2017

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 20


Bayan I.B ya furta wa Gimbiya abinda ke cikin ransa,
Alhaji Buba ma ya fara nuna mata sha'awarsa. Hakan ya
sanyata cikin tsaka mai wuya. Ita kuma Bintu hankalinta
ya tashi, lokacinda ta fahimci cewa hankalin I.B yana can
wurin Gimbiya. Shin ya zata kasance?

Download Video Here

No comments:

Post a Comment

TRENDING VIDEOS