A cikin shirin Dadin Kowa Sabon salo, kashi na10
Shin wacce gwarama ake ciki, kasancewar
Hafsatu ta ci gaba da goyan ciki a gidan Mal.
Musa?...Wane bayani likita ya gayawa Hafsatu?
Binta yar' masu gida, taci gaba da shimfidawa
Gimbiya mulkin tursasawa...Ita kuwa Delu Cogal
ta ci alwashin samawa kanta mafita dangane da
matsayin aurenta da Mal. Kabiru...
Duk a cikin kashina 10, a shirin Dadin Kowa,
sabon salo.
Download Dadin Kowa Sabon Salo Epi 10 Here
No comments:
Post a Comment