Dadin kowa Episode 9 synopsis
Duk da irin kokarin da Halima ta ke na ganin ba a
kai yaranta almajiranci ba abin ya ci tura, sai dai
ta bullo da sabuwar dabara domin ganin hakan
bai faru ba, yayin da a gefe guda Goga ya sami
damar da yake bukata ga almajiri Harisu daga
Mal. Nata’ala. Don ganin yanda za ta kaya mu
hadu a shirin Dadin kowa Sabon Salo kashi na
tara.
Download Video Here
No comments:
Post a Comment