Banner

Latest Updates



Thursday, 15 June 2017

Warch & Download Dadin kowa sabon Salo (Episode 6)

Da sanyin safiya Adama ta tusa Hannatu agaba suka tafi Shagon Goga domin jin dalilin da yasa ya mare ta, sai dai Kuma baya ta haiho domin kiris ya rage Goga ya hada Adama da Hannatun ya yi musu dan Karen doka. Hakan ba ta kasance ba bayan bayyanar Malam Habu wanda ya shiga tsakani. a bangare guda Alh Buba ya ritsa Kamaye Awon Igiya inda ya bukaci ya amayar masa da kudinsa ko Kuma ya fuskanci bacin ransa.


Download Dadin Kowa Sabon Salo Ep 6 Here

No comments:

Post a Comment

TRENDING VIDEOS