A lokacin da Kamaye yake kokarin ganin ya samar da zaman lafiya a gidansa a kuma wannan lokacin Adama ta s aka shi cikin tsaka mai wuya, yayin da a gefe guda rayuwar su Gimbiya ta kara shiga cikin damuwa. Domin ganin yadda za ta kaya mu hadu a shirin Dadin kowa kashi na 5.
No comments:
Post a Comment