Banner

Latest Updates



Thursday, 22 June 2017

Warch and Download (Dadin Kowa Sabon Salo Episode 7)



Malam Musa Tsohon Soja ya tsinci kansa cikin rudani bayan da yayi yunkurin nesanta kansa da tsohuwar matarsa Hafsatu, sai dai hakan na kokarin cin tura bayan da ta zame masa alakakai. Sallau ya ba zama neman Dantani idonsa rufe, sai dai Kuma tuni Dantani ya cika wandonsa da iska.

Download Video Here

No comments:

Post a Comment

TRENDING VIDEOS