A lokacia Nazir ke farin cikin dawowar
Alawiyya garin dadin kowa da kuma tsammanin burinsa na auranta ya cika a wannan lokacin wani babban tashin hankali ke kara tunkaro su gabadaya. Yayin da a gidan Malam Musa Tsohon
soja al’amura suka kara rincabewa. Don ganin yadda za ta kaya ku kalli shirin dadin kowa kashina Arba’in da daya.
Download Video Here
No comments:
Post a Comment