Banner

Latest Updates



Friday 12 January 2018

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 36



Saillau ya dawo garin Dadin Kowa aljihunsa cike da kudi, yayin da ya fara kiran kansa da Dangoten Dadin Kowa. Sai dai dawowarsa keda wuya wata sabuwa ta baiyana, inda ya fara barazanar siye wajen Dantani tare da yi masa korar kare. Shin ya zata kaya....



Download Video Here

No comments:

Post a Comment

TRENDING VIDEOS