Banner

Latest Updates



Friday, 8 September 2017

Warch And Download (Dadin Kowa Sabon Salo Episode 18)


Wankin hula yana neman kai Adama dare, domin abin da
ta raina yana kokarin gagarta a wannan karo. Yayin da
Sabuwa ta debo ruwan dafa kanta har hakan ke shirin
haifar mata da matsala tsakaninta da Ayuba. A banga
Stephanie kuma ta kara shiga matsala saboda abin da
Nasir ya yi mata. Domin ganin yadda za ta kaya mu hadu
a dadin kowa Sabon Salo kashi na 18


Download Video Here

No comments:

Post a Comment

TRENDING VIDEOS