Banner

Latest Updates



Saturday, 9 September 2017

[Video]Hauka Ko Iskanci An kama wani Namiji yayi Shigar Mata


Dubun Wani Matashi Dake Shigar Mata Yana Yaudarar
Maza Ta Cika.
Daga Abubakar Yahaya Yahuza, Rimin Kebe
Wani bawan Allah kenan da dubun sa ta cika, bayan
ya jima yana shigar mata tare da karbe kudaden
samari da sunan mace ne shi.
Wasu rahotanni sun ce matashin wanda yake da
muryar mata yakan tatsi abin hannun maza ne ta
hanyar tsayawa a gefen titi, idan sunzo wucewa su
rage masa hanya.
Daga nan ne kuma sai ya yi ta yi musu rangwada da
kisisina har ya karbe musu ‘yan kudade.
Ya ce babban makami a wurin sa shine ya samu
lambar mutum, daga nan ne kuma yake bukatar a
aiko masa kudi ta akawun
ko katin waya.
Da fatan dai matasa masu kule-kulen ‘yan mata za a
yi hattara.

Danna nan Domin Sauke Bidiyon

No comments:

Post a Comment

TRENDING VIDEOS