da lamarinta da Nasiru ya yi, amma a bangaranta ta gaza
hakuri da wannan sabon sauyin. Yayin da a gefe Sabuwa
ta fara sabon tinani don ganin rayuwarta da ta yaranta ta
sauya amma tun daga farko komai ya kara tabarbarewa,
ta kara fadawa tsaka mai wuya. Donganin yadda za ta
kaya ku tara a shirin dadin kowa kashi na goma
shahudu.
Download Video Here
No comments:
Post a Comment