Baiyanar Wizzy ta zo da wani sabon salo, domin yayi yunkurin tsara wata matashiyar budurwa ta hanyar nuna mata wata mota da wani gida na wani hamshakin attaijiri a zuwan mallakin babansa ne. Sai dai baya ta haihu lokacin da mamallakin gidan da motar ya biyoshi da tsabga ya lakada masa dan banzan duka a gaban matashiyar budurwar......
Download Video Here
No comments:
Post a Comment