Banner

Latest Updates



Thursday, 31 August 2017

Warch And Download (Dadin Kowa Sabon Salo Episode 17)


Nazir na shirin zuwa Dandirimi neman Alawiyyah, Larai
zata taka masa burki. Kamaye na kokarin gyara tarbiyyar
Hannatu, ita kuma Adama na ganin muzguna mata
yakeyi. Shi kuma Garbati, yaya rayuwarsa zata
kasancewa bayan mahaifiyarsa ta kawo masa ziyara...

Download Video Here

No comments:

Post a Comment

TRENDING VIDEOS