Banner

Latest Updates



Thursday, 17 August 2017

Warch and Download (Dadin Kowa Sabon Salo Episode 15)


Malam Musa ya debo ruwan dafa kansa inda ya kara rura
wutar dake faman ci a cikin gidansa, a inda Hafsatu ke
taci alwashin maganin Baraka kuma ta je wajen Kyauta
don sake yin damara. Tsuguni tashi bata kare ba
tsakanin Sallau da Dantani domin wannan kullin da yake
tsakaninsu bai warware ba. Da alama Malam Audi yayi
Magana mai harshen a wajen matar abokinsa Ayuba,
amma kuma wannan shirin mai yiwuwa ne? Malam
Hassan ya kaiwa abokinsa Malam Nata’ala ziyara amma
ta bayar da shawara, ko ya ziyarar zata kasance?

Download Video Here

No comments:

Post a Comment

TRENDING VIDEOS